IQNA

 Masallacin Moayer Al-Mamalik na Tarihi na Tehran

Tehran (IQNA) – Masallacin Moayer Al-Mamalik na daya daga cikin masallatan tarihi a tsakiyar birnin Tehran da aka gina a zamanin Qajar a shekarun 1860.

Mai dauke da kubba mafi girma a Tehran, masallacin kuma gida ne na makarantar hauza.